El Hugeirat (kuma El Hagarat) yare ne na Hill Nubian da ake magana da shi a arewacin Dutsen Nubian a kudancin Sudan . Sannan kuma Kimanin mutane 50 ne ke magana da shi a cikin 'yan mutanen yankin a cikin tsaunukan El Hugeirat, a ƙauyukan Sija, Bija, Shenshin da Baboy .
Manazarta
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren El Hugeirat". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.