Yankin Tillabéri (ko Tillabéry) yankin gwamnatin kasar Nijar ce; babban birnin yankin ita ce kuma Tillabéri. Tillabéri an kirkire ta ne a shekarar 1992, lokacin da yankin Niamey aka rabata da yankin yafita daga cikin Niamey kuma aka mayar da Niamey amatsayin Babban Birni.[1]
Zagroda Djerma
Yankin a shekarar 2008
Taswirar Kasar Nijar: Na nuna yankin da launin Ja
Boubon
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
↑According to StatsoidArchived 2009-07-24 at the Wayback Machine: "~1992: Tillabéry Region split from Niamey (whose FIPS code was NG05 before the change). Status of Niamey changed from Region to capital district."