Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Vatican ko Batikan, ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Vatican tana da yawan fili kimani na kilomita araba'in 0,44. Vatican tana da yawan jama'a kimanin mutane 1,000, bisa ga jimillar a shekarar 2017. Vatican tana da iyaka da Italiya.
Ita ce fadar Fafaroma, har ila yau Birnin ne cibiyan mabiya kiristoci na darikar katolika suke zaune.