Austriya
Republik Österreich (de)Österreich (de)
Take
Land der Berge, Land am Strome (en)
Kirari
«Arrive and revive » Suna saboda
Gabas Wuri
Babban birni
Vienna Yawan mutane Faɗi
8,979,894 (2022) • Yawan mutane
107.06 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Jamusanci Austrian Sign Language (en) Labarin ƙasa Bangare na
Tsakiyar Turai , Tarayyar Turai da European Economic Area (en) Yawan fili
83,878.99 km² • Ruwa
1.7 % Wuri a ina ko kusa da wace teku
Lake Constance (en) , Neusiedl Lake (en) , Rhine (en) , Danube (en) , Inn (en) , Salzach (en) , Thaya (en) da Morava (en) Wuri mafi tsayi
Grossglockner (en) (3,798 m) Wuri mafi ƙasa
Neusiedl Lake (en) (115 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
Austria-Hungary (en) Ƙirƙira
12 Nuwamba, 1918 Ranakun huta
Tsarin Siyasa Tsarin gwamnati
federal parliamentary republic (en) da semi-presidential system (en) Majalisar zartarwa
Austrian Federal Government (en) Gangar majalisa
Austrian Parliament (en) • President of Austria (en)
Alexander Van der Bellen (en) (26 ga Janairu, 2017) • Federal Chancellor of Austria (en)
Karl Nehammer (en) (6 Disamba 2021) Majalisar shariar ƙoli
Constitutional Court of Austria (en) Ikonomi Nominal GDP (en)
480,368,403,893 $ (2021) Budget (en)
123,488,300,000 € (2024) Kuɗi
Euro (en) Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.at (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho
+43 Lambar taimakon gaggawa
*#06# , 122 (en) , 133 (en) , 144 (en) , 140 (en) , 120 (en) da 123 (en)
Lambar ƙasa
AT NUTS code
AT
Wurin zaman majalisar Australiya.
Tutar Austriya.
Austriya ko Austria , ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai . Austriya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 83,879. Austriya tana da yawan jama'a 8,920,600, bisa ga jimillar a shekara ta 2020. Austriya tana da iyaka da Jamus , Switzerland , Liechtenstein , Hungariya , Cak , Slofakiya , Sloveniya kuma da Italiya . Babban birnin Austriya, Vienna ne.
Austriya ta samu yancin kanta a karni da goma bayan haifuwar annabi Issa.
Hotuna
Salzburger Altstadt, Austriya
Hallstatt um, Austriya, 1900
Klangturm Sankt Poelten, Austriya
Graz Hauptplatz
Eisenstadt-altes-Rathaus, Austriya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta .