Mal Uba Sani: (An haife shi a ranar 31 ga watan Disamban shekara ta alif ɗari tara da saba'in 1970) Miladiyya. [1]kuma ya kasance, shi ne zaɓaɓɓen sanata da ke wakiltan shiyar sanatan Kaduna ta Tsakiya Kaduna, a Majalisar Tarayyar Najeriya da ke Abuja, dan takaran gwamman jahar kaduna Nigeria.[2] An zaɓe shi a ranar 23 ga watan Fabrairu lokacin Babban zaɓen Najeriya na shekarar 2019, a karkashin jam'iyar All Progressive Congress (APC).[3] Ya doke sanata mai ci Shehu Sani na jam'iyar PRP.[4][5] Bayan zamowar sa sanata ne Kuma akabashi chairman Na bankuna ahaka yayita gudanar da siyasanshi cikin temakon al'umma Wanda awannan shekaran ta 2023 Allah yabashi nasaran Zama zababben gwamnan jihar Kaduna duk a karkashin tutar jam'iyyar APC Kuma al'umma sunayimasa kyakkyawan zato nazamowa jigo Kuma shugaba nagari a jahar kaduna.
Farkon rayuwa
Aiki
Sanata uba Sani ya dauki nauyin [6]mutane 100 daga cikin mutum 1000 masu koyan aiki a ma'aikatar sa na koyan kiwon kifi da kiwon kaji.
↑ An rantsar da sanata uba sani A matsayin gomnan jihar Kaduna a ranar 29 ga watan Mayu shekara ta 2023"Uba Sani gets certificate of return"Vanguard News Nigeria.