Kaduna Central Senatorial District ya kunshi kananan hukumomi bakwai na jihar Kaduna da suka hada da Birnin Gwari,Chikun, Giwa, Igabi, Kaduna ta Arewa, Kaduna ta Kudu, da Kajuru. Kaduna ce hedikwatar gundumar.