Oluseun Anikulapo Kuti (haihuwa 11 ga watan Janairu shekarar 1983),[1] anfi saninsa da Seun Kuti, ya kasance ɗan Najeriya ne, mawaki. Shi ɗa ne ga shahararren afrobeat pioneer Fela Kuti. Seun ya jagoranci kiɗan mahaifin sa a Egypt 1980.[2][3].
Tarihi
Seun Kuti an haife shi ne daga gidan shahararren mawakin nan wato Fela Kuti.
Seun da budurwarsa Yetunde George Ademiluyi sun haifi yarinya a 16 ga watan Disamba shekarar 2013 kuma sun samata suna Ifafunmike Adara Anikulapo-kuti.[5]
.
Reception
A shekarar 2018, Black Times, daga Seun Kuti an gabatar da ita a Grammys, a karkashin World Music Category. Wannan yazamar da Seun na biyu cikin ya'yan marigayi Fela Anikulapo Kuti sa aka gabatar Dan samun kyautar,kamar yayansa, Femi Kuti an gabatar dashi kuma ya lashe.[6].