Sarah Ruth Snook (haihuwa: 1 ga Disamba 1987) yar wasan kwaikwayo ce ta Asturaliya. Anfi saninta da rawar da ta taka a matsayin Shiv Roy a wasan kwaikwayo mai dogon zango na HBO mai suna Succession (2018-2023) Wanda ta samu lambobin karramawa na Golden Globe da kuma Primetime Emmy.[1][2]
Manazarta
- ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Sarah_Snook#cite_note-auto-1
- ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Sarah_Snook#cite_note-2