Mutum- mutumin Kifi, wanda a hukumance ake masa lakabi da Mutum-Mutumin Kifi, Epe wato The Fish, Epe, wani mutum-mutumi ne na manyan kifaye guda biyu, wanda gwamnatin jihar Legas ta gina a mahadar titin Epe daga Lekki zuwa Epe, Legas.[1][2] An ɗora wannan sassaken ne a kan wani katafaren wuri tare da kalmar "EPE" a gefensa.[3]
Gwamnan Jihar Legas Akinwunmi Ambode ya kaddamar a ranar 8 ga watan Nuwamba,na shekara ta 2017,[4] mai sassaka Hamza Attah ya kuma bayyana muhimmancin al’adun Epe a matsayin gidan kamun kifi kuma abin tunawa ya bayyana Epe na zamani a matsayin wurin fitar da kifi a Legas., lura da cewa kamun kifi shine babban sana'ar 'yan asalin.[5][6][7]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta.
↑"Lagos unveils iconic fish statue in Ambode's hometown". Punch Newspapers. Retrieved 18 September 2019.
↑"Lagos unveils iconic fish statue in Epe". The Nation Newspaper. 8 November 2017. Retrieved 18 September 2019.
↑"Onobrakpeya, Ufuoma (2019). "An Assessment of The Impact of Recent Sculptural Installations in Public Spaces in Lagos State Nigeria". NTA College Journal of Communication. 3 (2): 210–217.
↑"UNVEILING OF THE FISH STATUE AT EPE". Lagos State Government. Retrieved 18 September 2019.
↑"Ambode celebrates founding fathers of Lagos with fish statue". guardian.ng. Guardian NG. Retrieved 18 September 2019.
↑"Anuoluwapo, Olopade (28 March 2018). "All the way to Epe - Exploring the Epe Fish Market". FindingAE. Retrieved 18 September 2019.
↑"Durowaiye, Blessing. "Epe Community Plays Host To Iconic Fish Statue In Lagos". nigerianewsng.com. Retrieved 18 September 2019.