Share to: share facebook share twitter share wa share telegram print page

Muhammad gibrima

Muhammad Gibrima (an haife shi ranar 19 ga wutan Fabrairu, 1902 - 1975) a garin nguru dake a jihar yobe arewacin najeriya daga kabilar kanuri zuriyar goni girazu

Littafi

  1. Jihaazu saarihi
  2. Suril musuun
  3. Sidrat Al muntahaa
  4. Far'u an nawaal
  5. Shajarat Al kaun.

Mutuwa

Ya rasu a shekarar 1975 a garin nguru dake a jihar Yobe a arewacin Najeriya.

Kembali kehalaman sebelumnya