Share to: share facebook share twitter share wa share telegram print page

Muhammad Yakubu

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Ɗan kishin ƙasa, Ɗan gwagwarmayar haƙƙin ɗan adam, Malami, mai son neman Ilimi.

Haihuwa

An haifi Muhammad Yakubu wanda akafi sani da Muhammad Nasir a garin Gombe [1]a sananniyar unguwa ta Jekada Fari dake tsakiyar garin Gombe, Najeriya. A shekarar alif ɗari tara da chasa'in da tara, 1999.

Manazarta

  1. www.bbchausa.com
Kembali kehalaman sebelumnya