Share to: share facebook share twitter share wa share telegram print page

Muhammad Boyi

Muhammad Boyi
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Muhammad Boyi ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taba zama mamba mai wakiltar mazabar tarayya ta Ringim/Taura a majalisar wakilai. An haife shi a shekarar 1963, dan asalin jihar Jigawa ne. An fara zabe shi a majalisar wakilai a zaben 2015.[1][2]

Manazarta

  1. Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-08.
  2. "Hon. Muhammad Boyi biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2025-01-08
Kembali kehalaman sebelumnya