Muhammad Alwi Dahlan (Haihuwa ranar 15 ga watan Mayu, 1933 - 20 ga watan Maris, 2024) marubuci ne kuma ɗan siyasa ɗan Indonesiya. Ya yi ministan yada labarai daga Maris zuwa Mayu 1998.
Dahlan ya mutu a Jakarta a ranar 20 ga Maris 2024, yana da shekaru 90.
[1]
[2]
Manazarta
- ↑ "Alwi Dahlan, Dosen FISIP Universitas Indonesia". Ensiklopedi Tokoh Indonesia (in Indonesian). Archived from the original on 12 January 2006.
- ↑ Nasution, Ameidyo Daud (20 March 2024). "Mantan Menteri Penerangan Alwi Dahlan Meninggal Dunia". Katadata (in Indonesian). Retrieved 20 March 2024.