Share to: share facebook share twitter share wa share telegram print page

Muhammad Abbas

Muhammad Abbas
Wikimedia human name disambiguation page (en) Fassara

Muhammad Abbas ko Mohammad Abbas ko Mohammad Abbas na nufin:

  • Mohammad Abbas (dan wasan kurket), dan wasan kirket na a Pakistan
  • Mohammad Abbas Ansari, malami ne a Kashmiri
  • Mohammad Abbas Baig, janar a Pakistan
  • Mohammad Abbas Abbasi (gwamna), gwamna ne Punjab
  • Muhammad Abbas (mai kankara) (an haife shi a shekara ta 1986), ɗan wasan ƙwallon ƙafa na a ƙasar Pakistan
  • Muhammad I Abu 'Abbas (ya rasu 856), sarkin Aghlabidss na biyar a Ifriqiya
  • Mohammed Abbas (ɗan wasan ƙwallon ƙafa) (an haife shi a 1980), ɗan wasan ƙwallon ƙafa wanda ya wakilci Masar
  • Mohammed Abbas (rugby league), ɗan asalin ƙasar Ostireliya wanda yake wakiltar Lebanon
  • Mohammed Abbas (mai ninkaya), mai iyo a kasar Iraqi

Duba kuma

  • Mahmud Abbas (a takaice)
Kembali kehalaman sebelumnya