Laverne Cox Takasance yar'fina-finan Amurka ce kuma yar'rajin LGBTQ+ ce.[1][2][3] Ta shahara ne asanda ta fito amatsayin Sophia Burset a fim din Netflix series Orange Is the New Black, inda tazama ta farko daga cikin transgender wanda aka tsaida ta daga cikin Waɗanda za'a ba kyautar Primetime Emmy Award acikin kaso na kowane irin shiri,[4][5] kuma ta farko da aka tsaida a Emmy Award tun bayan composer Angela Morley a shekarar 1990.[6] A shekarar 2015, ta lashe Daytime Emmy Award amatsayin mafi muhimmin aji na executive producer a Laverne Cox Presents: The T Word,[7][8] inda tazama mace transgender ta farko data bayyana kanta ta lashe kyautar.[7] A shekara ta 2017, tazama ta farko transgender da tayi shirin transgender series akai-akai a broadcast TV amatsayin Cameron Wirth a CBS's Doubt.[9]
Manazarta
↑"Laverne Cox Bio". LaverneCox.com. Archived from the original on 20 August 2016. Retrieved 13 September 2014. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
↑"Laverne Cox Wins Daytime Emmy". Out.com. 27 April 2015. Archived from the original on 29 June 2016. Retrieved 8 July 2016. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)