Jerin Firaminista a Nijar
Wannan shine jeri na Firaministoci a Jamhuriyar Nijar tun daga kirkirar ofishin a shekarar ta 1983 zuwa yanzu.
Adadin mutane goma sha hudu ne suka rike ofishin firaminista a kasar Nijar (daya kuma ya rike mukaddashin firaminista). Sabiu ounwalla tv niger zinder 2000
Firaminista maici na yanzu shine Ali Lamine Zeine, tun daga 8 ga Ogusta 2023.
Mabudai
- Jam'iyyun siyasa
- CDS–Rahama (Faransanci: Convention démocratique et sociale)
- MNSD–Nassara (Faransanci: Mouvement national pour la société du développement)
- PNDS–Tarayya (Faransanci: Parti nigérien pour la démocratie et le socialisme)
- RDP–Jama'a (Faransanci: Rassemblement pour la démocratie et le progrès)
- Sauran bangarori
- Indifenda (dan takara mai zaman kanshi)
Jeri
Lamba
|
Suna
|
Farawa
|
Gamawa
|
Jam'iyya
|
1
|
Hamani Diori
|
18 Disamba, 1958
|
10 Janairu, 1960
|
RDA
|
2
|
Mamane Oumarou
|
24 Janairu, 1983
|
14 Nuwamb, 1983
|
sans
|
3
|
Hamid Algabid
|
14 Nuwamba, 1983
|
15 Yuli, 1988
|
sans
|
4
|
Mamane Oumarou
|
15 Yuli, 1988
|
20 Disamba, 1989
|
MNSD
|
5
|
Aliou Mahamidou
|
2 Maris1990
|
27 Oktoba, 1991
|
MNSD
|
6
|
Amadou Cheiffou
|
27 Oktoba, 1991
|
17 Afrilu, 1993
|
sans
|
7
|
Mahamadou Issoufou
|
17 Afirilu, 1993
|
28 Satumba, 1994
|
PNDS-Tarayya
|
8
|
Souley Abdoulaye
|
28 Satumba, 1994
|
8 Fabrairu, 1995
|
CDS-Rahama
|
9
|
Amadou Cissé
|
8 Fabrairu, 1995
|
21 Fabrairu, 1995
|
sans
|
10
|
Hama Amadou
|
21 Fabrairu, 1995
|
27 Janairu, 1996
|
MNSD-Nassara
|
11
|
Boukary Adji
|
30 Janairu, 1996
|
21 Disamba, 1996
|
sans
|
12
|
Amadou Cissé
|
21 Disamba, 1996
|
27 Nuwamba, 1997
|
sans
|
13
|
Ibrahim Hassane Mayaki
|
27 Nuwamba, 1997
|
31 Disamba, 1999
|
UNIRD
|
14
|
Hama Amadou
|
31 Disamba, 1999
|
7 Yuni,2007
|
MNSD-Nassara
|
15
|
Seyni Oumarou
|
7 Yuni, 2007
|
23 Satumba, 2009
|
MNSD-Nassara
|
16
|
Albadé Abouba
|
23 Satumba 2009
|
2 Oktoba 2009
|
MNSD-Nassara
|
17
|
Ali Badjo Gamatié
|
2 Oktoba 2009
|
18 Fabrairu 2010
|
MNSD-Nassara
|
18
|
Mahamadou Danda
|
23 Fabrairu, 2010
|
7 Afirilu, 2011
|
indifenda
|
19
|
Brigi Rafini
|
7 Afirilu, 2011
|
3 Satumba, 2014
|
PNDS-Tarayya
|
20
|
Albadé Abouba
|
3 Satumba, 2014
|
29 Satumba, 2014
|
indifenda
|
21
|
Brigi Rafini
|
29 Satumba, 2014
|
7 Afirilu, 2019
|
indifenda
|
22
|
Albadé Abouba
|
7 Afirilu, 2019
|
29 Oktoba, 2019
|
indifenda
|
23
|
Mahamadou Danda
|
29 Oktoba, 2019
|
1 Satumba, 2019
|
indifenda
|
24
|
Albadé Abouba
|
1 Satumba, 2019
|
11 satumba, 2019
|
inifenda
|
25
|
Brigi Rafini
|
11 Satumba, 2019
|
2 Satumba 2021
|
indifenda
|
26
|
Ouhoumoudou Mahamadou
|
3 Satumba, 2021
|
8 Ogusta, 2023
|
indifenda
|
27
|
Ali Lamine Zeine
|
8 Ogusta, 2023
|
|
indifenda
|
|
|