Ilesa ta Yamma |
---|
|
Wuri |
---|
|
|
|
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Osun |
|
|
Yawan mutane |
---|
Faɗi |
371,000 |
---|
• Yawan mutane |
5,888.89 mazaunan/km² |
---|
Labarin ƙasa |
---|
Yawan fili |
63 km² |
---|
Bayanan Tuntuɓa |
---|
Lambar aika saƙo |
233103 |
---|
Ilesa ta Yamma Karamar Hukuma ce, dake a Jihar Osun, kudu maso yammacin Nijeriya. Hedkwatarta na Omi Aladiye a wajen birnin Ilesa. Shugabanta, na shekarar 2019, shi ne, Giwa Nurudeen.
Tana da yanki na nisan kilomita 63, da yawan jama'a dubu 103,555 a ƙidayar shekara ta 2006.
Lambar gidan waya na yankin ita ce 233.[1]
Manazarta