Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Ilesa (lafazi: /ilesa/) birni ne, da ke a jihar Osun, a ƙasar Najeriya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 305,480 ne.