Boss Gidahyelda MustaphaDan Nijeriya ne, lauya, dan kasuwa, Dan siyasa, kuma shine Sakataren Gwamnatin Tarayya a Nijeriya, wato Secretary to the Government of the Federation (SGF). Kafin nan shine babban Darekta Maikula da Nigerian Inland Waterways Authority ya sauka bayan zaɓensa da akayi yazama SGF ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar 30 ga watan Oktoban shekarar dubu biyu da sha bakwai (2017).[1][2]