Bikiya Graham-Douglas
Bikiya Graham-Douglas ta kasance yar Najeriya ce amma Kuma tana shiri a Birtaniya. Ita ya ce ga dan'siyasar Najeriya wato Alabo Graham-Douglas mahaifiyarta itace Bolere Elizabeth Ketebu. Graham-Douglas tayi karatuttuka a London Academy of Music and Dramatic Art , Oxford School of Drama , Bridge Theatre Training Company da Point Blank Music School . Kuma tana da BA na digiri a business economics and business law daga Jami'ar Portsmouth .
Bikiya Graham-Douglas
Bikiya Graham-Douglas
Itace ta kafa Beeta Universal Arts Foundation (BUAF).[ 1]
Aiki
Tayi suna ne sanadiyar shirye-shiryen ta a fina-finai kamar su Flower Girl , Shuga , Closer , Saro , For Coloured Girls , Suru L'ere , Lunch Time Heroes , Jenifa's Diary , Legacy da The Battleground .[ 2] [ 3] [ 4]
Bikiya itace Executive Director na Lagos Theatre Festival Archived 2020-01-23 at the Wayback Machine kuma tana raji ROLAC project tare da gudunmuwar EU da British Council domin wayar da kai akan Sexual Gender-Based Violence a Najriya.
Girmamawa
Manazarta