Share to: share facebook share twitter share wa share telegram print page

Abida Muhammad

Abida Muhammad
Rayuwa
Sana'a
Sana'a jarumi

Abida Muhammad

[1][2]tsohuwar jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa tayi fim da jarumi Ali nuhu Mai suna sangadale, tayi tashe a zamanin ta a masana'antar fim ta Hausa.

Aure

Abida tayi aure bayan tayi shekaru a masana'antar fim din se tayi aure inda ta auri Hamza rijiyar zaki bayan Allah ya masa rasuwa se tayi Wani auren inda ta auri Mustapha a ranar daya ga watan Janairu a shekarar 2018, inda ta Haifa masa yaro namiji aka sa masa suna Mustapha.

Finafinai Ɗin Abida

  • Sangadale
  • Al'ajabi
  • Marainiya
  • garwashi
  • Tawakkali
  • Mujadala
  • Sartse
  • kuduri
  • Abadan da Imani
  • gasa
  • Zoben alkawari
  • sangaya[3][4]

Manazarta

  1. http://lucky-wap-ams.op-mobile.opera.com/detail/s470f95b3200719en_ng?uid=9ded5e32508fa63021554e1c4431a5fd&country=ng&language=en&time=5+hours+ago&category=entertainment&page=4
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-18. Retrieved 2023-07-18.
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-18. Retrieved 2023-07-18.
  4. https://hausa.legit.ng/1148082-dandalin-kannywood-abida-muhammad-za-ta-yi-aure-a-ranar-jumaa-mai-zuwa.html
Kembali kehalaman sebelumnya