Zainab Mohammed 'yar kasuwa ce ta Emirate, Shugabar kula da kadarori da tallace-tallace a kamfanin Wasl mai bunkasa kadarori na Dubai.
Ta kasance ta 10 mafi karfin mace Balaraba a cikin shekarata 2015 ta Shugaba na Gabas ta Tsakiya . [1] [2] [3]
Manazarta
Hanyoyin haɗin waje
- ↑ "100 Most Powerful Arab Women". Arabian Business.
- ↑ "Zainab Mohammed Wins Emirates Woman Award" Archived 2021-06-08 at the Wayback Machine. Wasl
- ↑ "Zainab Mohammed" Archived 2018-03-28 at the Wayback Machine. Executive Women