Yusuf Ali Kano |
---|
|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
1950 |
---|
Mutuwa |
2023 |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
scholar (en) |
---|
Sheikh Yusuf Ali (an haife shi a shekara ta 1950 Nov, 2023) shahararren malamin Addinin musulunci ne a Kano.[1] Yana ɗaya daga cikin ƙungiyar Sufaye ta Musulunci da aka fi sani da Tijjaniyya a Najeriya. Sannan kuma tsohon magatakardar Alkalin Kotun Shari’a, kuma darakta na Kotun Shari’a a 1974.[2]
Rayuwar Farko
An haifi Sheikh Yusuf Ali, a Unguwar Juma Makera a cikin Garin Gaya, Kano a yankin Arewa cin,[3] Nigeria cikin shekara ta 1950.
Mutuwa
A daren Lahadi 5 ga watan Nuwamba, 2023 Allah ya yi wa fitaccen Malamin Addinin Musuluncin rasuwa. Yana da shekaru 73.[4] An yi jana'izar marigayin kamar yadda Addinin Musulunci ya tanada, a gidansa da ke Tudun Maliki Quarters, Kano.[4][3]
Manazarta