Yero Ibrahim Bello ya kasance ɗan siyasanNajeriya ne kuma malami kuma ɗan majalisa daga jihar Filato a Najeriya. An haifi Bello a ranar 9 ga watan Fabrairu, shekara ta 1962 a Jihar Filato. Yana da aure. [1]
Ɗan siyasa ne kuma malami. Daga shekarun 1999 zuwa 2003, ya wakilci mazaɓar Wase a majalisar wakilai. [2][3]
Manazarta
↑ 1.01.1Adeolu (2017-03-01). "YERO, Hon. Bello Ibrahim". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2024-12-30. Cite error: Invalid <ref> tag; name "BLERF" defined multiple times with different content