Umamah Yar Zainab Ta Kuma kasance jikace a gun Annabi Muhammad (SAW) da Khadija Yar Khuwailid, mahaifinta shi ɗane a gurin Khadija Yar Khuwailid kuma ta kasance daya daga cikin sahabban Annabi Muhammad (S.A.W).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta