Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Birnin Makkah gari ne mai dauke da dubun tarihi, birnin ya kasance a cikin nahiyar Asiya wato a cikin tsibirin Saudiya a Tarayyar Larabawa. Wannan gari na Makkah shi ne birni mafi girma da shahara a duk faɗin nahiyar Asiya. Birni ne wanda Allah ya yi masa albarka sabo da shi ne birnin fiyayyen halitta Annabi Muhammad[1](S.A.W).↵Albarkatun kasa
Allah Ya azurta garin Makkah da yawan bishiyoyin Dabino da Inibi. Lallai birnin ƙayataccen birni ne wanda har ya wuce ba a iya misaltawa da sauran wurare. Haka zalika, ta ɓangaren albarkatun ƙasa, Allah ya hore wa birnin arziƙin man fetur da kuma gwala-gwalai da sauran ma'adanai, daban-daban.
Birnin Makkah shi ne birnin Manzon Allah na farko, a garin ne aka haife shi. A nan kuma ya girma tun gabanin a ba shi Annabta. Daga baya ne ya koma garin [Madinah]. Sunan Makkah ko kuma ka ce Bakkah ya samo asali ne daga sunan wani mutun daya wanda ya fara zama a garin mai suna Bakkah. Larabawa suna da mahimmanci a nahiyar gabas ta tsakiya saboda albarkar Ɗakin Ka'aba da yake a wurin.
Tarihi
Yankin Badar a Saudi Arabiya
Tufafi
Yanayin sanya kayan mutanen saudiya a zamanin da
Mulki
Jami'i mai bayar da tsaro ga al'umma Khalid Fahad
Babbar kofar Sarki Abdul Aziz
Addini
Masallacin harami
Mina
Dutsen Jabal Rahamat
Alhazai a Makka mai girma
Qur'ani
Masallatai
Tsohon Masallaci a Hubaidiyah
Makkah
Massallacin Makkah da Dakin Ka'aba
Madina
Masallacin Madina
Mutane
Dan kasar Saudiya mai suna Essam Al Mojalid
Hayat Sindi, Daya daga cikin sanannun mata a kasar Saudiya