Timini Egbuson (an haifeshi ranar 10 ga watan juli, 1987) a Jihar Bayelsa. Ɗan wasan kwaikwayo ne, furodusa.[1]
Farkon rayuwa.
An haishe ne a jihar Bayelsa kuma kani ne ga shahararriyar er wasan kwaikwayon nan wato "Dakore Akande". Yayi makarantar sa ta framari a "Greenspring Montessori". Sannan ya samu digiri a bangaren ilimin sanin halayyan mutane a jami'ar Lagos a shekarar 2011.[2]