Tianjin (lafazi : /ciencin/) birni ce, da ke a ƙasar Sin. Tianjin tana da yawan jama'a 15,469,500, bisa ga jimillar shekara ta 2015. An gina birnin Tianjin a karni na huɗu kafin haifuwan annabi Issa.
Hotuna
A New Castle in Tianjin, China
A Factory on the Haihe, Tianjin, China
Birnin
Wani Teku a birnin
Wata ma'aikatar kera Motoci masu amfani da wutar lantarki a birnin Tianjin, Chaina