The Young Girl ( Den muso ) fim ne na shekarar 1975 na ƙasar Mali, wanda Souleymane Cissé ya bada Umarni.
Sharhi
Ana yi wa budurwar bebe fyaɗe kuma ta samu juna biyu dalilin hakan, tare da fuskantar kyara daga danginta. Fim ɗin ya zayyana yanayin zamantakewa/tattalin arziki a biranen Mali a shekarun 1970, musamman dangane da yadda ake kula da mata.