The Night of Counting the Years, wanda kuma aka sake shi a Misira a matsayin The Mummy (Elmomy) (المومياء), fim din kasar Masar ne na shekarar 1969 kuma fim din kawai wanda Shadi Abdel Salam ya bada Umarni. Nadia Lutfi ta yi fitowa ta musamman a cikin shirin. Fim ɗin ne na 3 a jerin Fina-finan Masar 100 na Top 100. [1][2][3] Roberto Rossellini ne ya shirya fim din na Kungiyar Cinema ta Masarautar Masar. Rossellini ya taka rawar gani wajen karfafa Abdel Salam don shirya fim din, Daren Canjin Shekaru ya ba da labarin da aka kafa tsakanin barayin Kurna a Upper Egypt.
Colla, Elliott (6 October 2000). Beyond Colonialism and Nationalism in the Maghrib: History, Culture, and Politics. New York: Palgrave Macmillan. pp. 109–146 ("Shadi Abd al-Salam's al-Mumiya: Ambivalence and the Egyptian Nation-State"). ISBN978-0-312-22287-1.