The Last of Us (fim) |
---|
Asali |
---|
Lokacin bugawa |
2016 |
---|
Ƙasar asali |
Tunisiya |
---|
Characteristics |
---|
During |
95 Dakika |
---|
Direction and screenplay |
---|
Darekta |
Ala Eddine Slim (en) |
---|
|
Tarihi |
---|
|
External links |
---|
|
The Last of Us fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Tunisiya na shekarar 2016 wanda Ala Eddine Slim ya bada Umarni. An zaɓi shi daga Tunisiya don yin takarar a gasar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a 90th Academy Awards, amma ba a zaɓe shi ba.[1][2]
Sharhi
N. ya bi ta cikin hamadar Saharar Afirka da kuma ta jirgin ruwa zuwa Turai. Ya ɓace a cikin wani daji mai ban mamaki, ya haɗu da wani dattijo mai shiru-shiru. Suna shiga a motar ƴan sumogal, kuma jim kaɗan wasu mutane da bindigogi suka far musu. Daya daga cikinsu ya tsere zuwa teku. Ba da daɗewa ba ya sami kansa a cikin wani daji mara iyaka.[3][4][5]
Ƴan wasan shirin
- Fethi Akkari a matsayin M
- Jahwar Soudani a matsayin N
Kyauta
- Luigi De Laurentiis Award for First Feature and Prize for the Best Technical Contribution, Venice Film Festival 2016[6]
- Critics' Week (WP)[6]
- Tanit d'Or for First Film and Best Cinematography (Amine Messadi)[6]
- Carthage Film Festival 2016[6]
Manazarta