Tchintabaraden (sashe)

Tchintabaraden


Wuri
Map
 15°54′06″N 5°48′10″E / 15.9017°N 5.8028°E / 15.9017; 5.8028
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Tahoua

Babban birni Tchintabaraden (gari)
Yawan mutane
Faɗi 145,086 (2012)
• Yawan mutane 1.87 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 77,448 km²

Tchintabaraden sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Tchintabaraden. Bisa ga kidayar da akayi a shekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 124 337[1].

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 6 January 2020.