Roberta Cleopatra Flack (10 ga watan Febrairun shekarar 1937[1] - ) mawaƙiyar kasar Amurika Ce. An haifi Roberta Flack a birnin Black Mountain a Jihar North Carolina dake ƙasar Amurika.
Hotuna
Robert
Robert
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
↑North Carolina Birth Index, 1800-2000, Roberta Cleopatra Flack, 10 Feb 1937; from "North Carolina, Birth and Death Indexes, 1800-2000, vol. 25, p. 119, Buncombe, North Carolina, North Carolina State Archives, Raleigh.