Rabi' al-Thani

Rabi' al-Thani
watan kalanda
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na watan Hijira
Mabiyi Rabi' al-Awwal
Ta biyo baya Jumada al-awwal

Rabī’ al-Thānī (Larabci ربيع الثاني Rabīʿ al-Ṯānī), shi ne wata na hudu a jerin watannin Musulunci na shekara. Ana kuma kiran shi da Rabī’ al-Ākhir (ربيع الآخر).

Ranakun tarihi a watan Rabi' al-Thani

  • Ranar 8 ko 9, aka haifi Imamin Shi'a yan sha biyu Imam Hasan al-Askari
  • Ranar 10 ko 12, Fatima bint Musa ta rasu
  • Ranar 11, Abdulkadir Jilani (jagoran darikar Kadiriyya ta duniya wanda yan darikar suka hakikance da waliyyi ne) Ya rasu
  • Ranar 15, Habib Abubakar al-Haddad ya rasu
  • Ranar 27, Ahmad Sirhindi ya rasu
  • Ranar 28 ko 29, Babban malamin Falsafa dan kasar Andalus, wato ibn Arabi ya rasu a birnin Damaskus na kasar Siriya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta