Hoton uthman a oympics
othman a filing daga
Othmane El Goumri ( Larabci : عثمان الكومري ; an haife shi 28 ga watan Mayun 1992), ɗan tseren nisa ɗan Morocco ne. [ 1] Ya wakilci kasarsa a gasar cin kofin duniya na waje da daya na cikin gida. A shekarar 2016 an dakatar da shi shiga gasar har na tsawon shekaru biyu saboda rashin bin ka’ida a fasfo dinsa na halitta .[ 2] Ya yi takara a tseren gudun fanfalaki na maza a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 .[ 3]
Gasar kasa da kasa
Shekara
Gasa
Wuri
Matsayi
Bayanan kula
Representing Samfuri:MAR
2011
African Junior Championships
Gaborone, Botswana
–
5000 m
DNF
2013
Mediterranean Games
Mersin, Turkey
2nd
5000 m
13:38.24
World Championships
Moscow, Russia
16th (h)
5000 m
13:31.08
Jeux de la Francophonie
Nice, France
1st
5000 m
13:48.76
Islamic Solidarity Games
Palembang, Indonesia
3rd
5000 m
14:07.59
2014
World Indoor Championships
Sopot, Poland
14th (h)
3000 m
7:48.83
African Championships
Marrakech, Morocco
11th
5000 m
14:12.40
2015
World Championships
Beijing, China
29th (h)
5000 m
13:58.06
2019
Rabat Marathon
Rabat , Morocco
2nd
Marathon
2:08:20
Dublin Marathon
Dublin , Ireland
1st[ 4]
Marathon
2:08:06
2021
Arab Championships
Radès, Tunisia
2nd
Half marathon
1:08:09
Olympic Games
Sapporo, Japan
9th
Marathon
2:11:58
2022
World Championships
Eugene, United States
12th
Marathon
2:08:14
Mafi kyawun mutum
Waje
Mita 1500 - 3:37.79 (Casablanca 2013)
Mita 3000 - 7:48.95 (Madrid 2013)
5000 mita - 13:13.72 (Rabat 2013)
10,000 mita - 28:16.76 (Rabat 2021)
Marathon - 2:06:18 (Siena 2021)
Cikin gida
Mita 3000 - 7:44.73 (Bordeaux 2014)
Manazarta
Hanyoyin haɗi na waje
Othmane El-Goumri at Olympedia
Othmane EL GOUMRI at World Athletics
Othmane EL GOUMRI at Olympics.com
Othmane EL GOUMRI at the Comité National Olympique Marocain (in French)