New York birni ne, da ke a jihar New York, a ƙasar Tarayyar Amurka. Shi ne babban birnin jihar New York. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2017, jimilar mutane 23,689,255 (miliyan ashirin da uku da dubu dari shida da tamanin da tara da dari biyu da hamsin da biyar). An gina birnin New York a shekara ta 1624.
Lokasi Pengunjung: 3.144.35.155