Ndala Ibrahim (an haife shi 2 ga Mayu, 1985) a Lokoja, Jihar Kogi) shine dan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya.
Kwallo
Ya taka leda a 2012 tare da Niger Tornadoes F.C. kuma ya wakilci tawagarsa a matsayin kyaftin din kungiyar. Mai tsaron baya ya bar Jigawa Golden Stars F.C. a cikin Maris 2013 kuma ya sanya hannu kan Kaduna United F.C.
Ibrahim ya wakilci kasarsa Najeriya a gasar FIFA FIFA U-17 ta Duniya a 2001 a Trinidad da Tobago.
Manazarta
http://www.gombeunitedfc.com/gombepage.asp?id=9 Archived 2012-04-25 at the Wayback Machine