Nahed El Sebai (Larabci: ناهد السباعي; an haife a ranar 25 ga watan Mayu 1987) 'yar wasan kwaikwayo ce ta Masar.[1] Ta fito a fina-finai sama da goma tun daga shekarar 2004.[2] Ita ce jikar Farid Shawki da Huda Sultan.[3]