Mohammed Dikko Abubakar, CFR, NPM, mni (Rtd) dan sandan Najeriya ne kuma tsohon Sufeto Janar na 'yan sanda . An nada shi a 2012 [1]yaa maye Hafiz Ringim kuma Suleman Abba ne ya gaje shi a 2014.[2][3] A halin yanzu shi ne Pro Chancellor kuma shugaban majalisan Jami'ar Al-Hikma, Ilorin da kuma shugaban tsofaffin ɗalibai na Cibiyar National Institute (AANI) Archived 2022-10-08 at the Wayback Machine . <ref>Read more at: https://www.vanguardngr.com/2020/03/aani-president-calls-for-precaution-against-covid-19/
Rayuwar farko
An haifi Abubakar a garin Gusau dake jihar Zamfara , wanda shine babban birnin jihar Zamfara a yanzu . shine Dan fari a gidan su, mahaifinsa malamin addinin musulunci ne kuma manomi.
manazarta