Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Miji shi ne Namiji dake cikin zaman aure. Kuma shi keda dukkan Iko da Kuma hukunce-hukuncen dake kan miji amatsayin sa na Namiji a cikin aure da wasu, shi yake da alhakin daukan dukkan wani ragamar gida, da kuma girman da yake dashi a al'umma gun faɗa aji,wanda wannan ya banbantu tsakanin al'adu daban-daban da canjawa a lokuta. Kowane Al'adu miji abin girmamawa ne.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.