Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Estados Unidos Mexicanos (es)
Mexihcatl Tlacetililli Tlahtohcayotl(na)
Kunkiyar Tarayyar Mexico (ha)
Qasidar ƙasa: Himno Nacional Mexicano Harshen: Ispaniyanci
Mexico (lafazi: /mekesiko/) ƙasa ne, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin Mexico ce. Mexico tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 1,972,550. Mexico tana da yawan jama'a 123,675,325, bisa ga jimillar shekarar 2017. Mexico tana da iyaka da Tarayyar Amurka (a arewa) kuma da Belize da Guatemala (a kudu maso gabas), Ya kasance yancin kai bayyana a shekarar 1810.
Tarihi
Mulki
Arziki
Wasanni
Fannin tsaro
Kimiya
Al'adu
Addinai
Mutane
Hotuna
Entrance, Monument to the Niños Héroes
Birnin
Torre Latioamericana, first skyscraper in Latin America
Tijuana, Mexico 2005
Tsohon gari a kasar Mexico
Chichen Itza, Mexico
Gidan tarihin Mexico a Texas
Mexico city
Manazarta
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.