Loukman Ali (an haife shi ranar 1 ga watan Yuni, 1990) ɗan asalin ƙasar Uganda ne mai ɗaukar hoto, marubucin fim,[1] darektan fim, furodusa kuma mai tsara zane. Farkon bayar da Umarni a shirin fim shi ne Monday wanda ya biyo bayan The Bad Mexican, wanda aka saki a shekarar 2017. An zaɓi fim ɗin a bukukuwan daban-daban ciki har da bikin fim na Amakula International. Sauran manyan fina-finai sun haɗa da The Girl in the Yellow Jumper, The Blind Date da Sixteen Rounds. Sannan kuma an san shi da aiki akai-akai tare da ɗan wasan kwaikwayo Michael Wawuyo Jr. da mai shirya fina-finai Usama Mukwaya .
Rayuwa ta farko da asali
Bayan ya yi aiki a matsayin mai zane-zane a Norway, Loukman ya koma Uganda kuma ya shiga cikin talla har sai da ya fara yin fina-finai a shekarar 2014.
Fina-finai
Kyaututtuka da Ayyanawa
Nasara
Wanda aka zaɓa
Manazarta
Hanyoyin Hadi na waje