Lily Jane Collins (haihuwa: 18 Maris 1989) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka da Ingila. An haife ta a Guildford kuma an raine da a Los Angeles.
Tarihin rayuwa
An haifi Lily Jane Collins a ranar 18 ga watan Maris a shekarar alif dubu daya da tamanin da tara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta