Leonard Cohen mawaƙin Kanada ne. An haife shi a shekara ta 1934 a Westmount, kusa da Montreal (a cikin Kebek, Kanada); a mutu a shekara ta 2016 a Los Angeles, Tarayyar Amurka.
Ya rubuta waƙoƙin da yawa, cikin su har da :
Waƙoƙinshi, suna nufa al'amura dabban-dabban, ciki har da soyayya, addini, siyasa, jima'i kuma da warewa.
Lokasi Pengunjung: 18.226.177.58