Kungiyar kwallon raga ta mata ta Jamhuriyar Kongo, tana wakiltar Jamhuriyar Kongo a wasannin kwallon raga na mata na kasa da kasa da kuma wasannin sada zumunta. Ta samu gurbin shiga gasar kwallon raga a Gasar Wasannin Afrika – Gasar Mata ta shekarar 2015 .
Manazarta