Kungiyar kwallon kwando ta mata ta Cape Verde, tana wakiltar Cape Verde a gasar kasa da kasa. Federação Cabo-verdiana de Basquetebol ce ke gudanar da ita.[1]
Rikodin gasar cin kofin Afrika
- 2005-7 ga
- 2007-9 ga
- 2013-9 ga
- 2019-9 ga
- 2021-10 ga
Manazarta
Hanyoyin haɗi na waje