Kogin Tahakopa yana bi ta bangaren kudu maso gabas cikin Catlins, yanki da ke a Kudancin Tsibiri Na Kudu na kasar New Zealand . Tsawon sa ya kai 32 kilometres (20 mi), kuma yana bi zuwa cikin Tekun Pasifik 30 kilometres (19 mi) ta gabas da Waikawa, kusa da mazaunin Papatowai.
Madogarar kogin na a bangaren yamma na Mt Pye, 25 kilometres (16 mi) dake gabas da Wyndham .
Hotuna
Hanyoyin haɗi na waje
46°34′S 169°29′E / 46.567°S 169.483°E / -46.567; 169.483
Nassoshi
[1]
- ↑
https://en.wikipedia.org/wiki/Tahakopa_River%7C