Kehinde Vaughan (an haife ta a 19 ga Disamba 1961) ƴar wasan tseren ce a Nijeriya. Ta shiga gasar tseren mita 400 ta mata a gasar bazara ta 1980.[1][2][3]