Joy Odiete[1] mai bada umarni ce sannan kuma mai shiryawa a masana'antar finanai ta Najeriya wato Nollywood.