Joseph Sikora (an haife shi ranar 27 ga watan Yuni, 1976) ɗan wasan kwaikwayon Amruka ne wanda aka fi sani da matsayinsa na tauraro a matsayin Tommy Egan a cikin "Power" na STARZ da kuma abubuwan da suka biyo baya, Power book II, II, IV wanda ya kasance babban jarumi a cikin wasannin.